Free Iyan Tama

This website is dedicated to shedding light on the unjust imprisonment of one of Nigeria's most beloved Hausa movie producers and political activists: Iyan Tama.

Monday, May 12, 2008

Tsintsiya Wins Award for Best Film on Social Issues

From the website of the US Embassy in Nigeria:

“Tsintsiya” (The Broom), a Hausa movie adaptation of the 1950s classic musical West Side Story has won the 2008 Zuma Award for best film on social issues. Tsintsiya producer, Hamisu Lamido Iyan-Tama received the award presented by an official of the Federal Ministry of Information and Communications at the closing ceremony of the biennial Zuma Film Festival held at the NICON Luxury Hotel, Abuja on May 8th.

Link - U.S. Diplomatic Mission to Nigeria

63 comments:

Nura said...

Kamar wannann abu da akayi wa iyan tama zalunchi ne da rashin hakkin dan adam.

Nura said...

WE ARE NOT HAPPY WITH WHAT GOVT HAVE DONE TO IYAN TAMAouxbatv

Nura said...

Your Excellency,

I am deeply concerned at the news that .Iyan tama has been arrested........ has been sentenced to five imprisonment in your State for publishing Hausa noble prize film TSINSIYA . If this is true, it appears to be a harsh and unjust punishment. I appeal to you on humanitarian grounds, and in furtherance of the principle of freedom of expression enshrined in the Universal Declaration of Human Rights, to review this case with a view to releasing ..........

Aminu Bash
Lagos Nigeria

Nura said...

In view of the information available to me concerning this case, ......... is deprived of his freedom in violation of the Universal Declaration of Human Rights. May I take the liberty of drawing to your attention the specific violations of the Declaration apparently involved in her case.
His arrest under the regulations for the Suppression of Rebellion constitutes a violation
The only reason which has been given for the arrest of ....IYAN TAMA ..... is his role in the legal and legitimate opposition in the public life of your state, not, but as a political worker conducting actions guaranteed the full protection of your Constitution. It therefore appears that
Motivated solely by respect for human rights, I appeal to you to intervene personally in this case to secure the immediate release of ......... from detention or to grant her the right to an early, fair and open trial.

Please accept, Your Excellency, the assurance of my highest consideration,
Yours sincerely

Malam Dila
Nigeria

Nura said...

I write to appeal to you, on humanitarian grounds, to release ......... .
Yours truly,
Amira Adam
Congo

Anonymous said...

Kano State government please focus on governance and uplifting the people of Kano state. This political vendetta is unacceptable. If you do not stop harassing Iyantama and trampling on his human rights we shall commence legal action in the International courts. Be assured that the moment any key Kano state official travels to the United states or Europe we will make them answer for this human rights violation. be warned you may not be allowed to go back to Nigeria and may be jailed for violation of human rights.
International Human Rights Defence

Anonymous said...

As a kano state indigene, I fell very sad that some one like Iyantama who has done a lot to promote Hausa-Fulani culture and tradition through his 25 highly acclaimed films is being denied his rights and liberty. Can you imagine being held against your will in of all places Kano Central prison for making a ground breaking movie that promotes unity and peaceful co-existence among people. This movies has worn numerous national and international awards and makes me proud to be from Kano State. Iyantama has done nothing wrong.

Mrs. Zuwaira Usman

Anonymous said...

I want to appeal to the Emir of Kano, who we all respect and love to intervene.

Mallam Sanusi

maryam umar calabar said...

WE ARE NOT HAPPY WITH WHAT GOVT HAVE DONE TO IYAN TAMA HE PRODUCED THE BEST HAUSA MOVIES WITH STRONG STORY LINE. MOST HAUSA FILM VIEWERS CONSIDER HIM AS THE BEST PRODUCER.THEREFORE SHEKARAU FREE HIM .

HALIMA BABA KATSINA said...

I WAS SHOCKED ABOUT WHAT HAS HAPPANED TO LAMIDO IYANTAMA A FEW DAYS A AGO ACTUALLY IS VERY EMBARASSING,TO ACCUSED A DECENT AND LAW ABIDIN PRODUCER LIKE IYANTAMA,WELL GOD DAY.
KANO PEOPLE YOU SHOULD TAKE NOTE SHEKARAU DONT WANT YOUR PROGRESS,BCS TSINTSIYA IS MADE TO PROMOTE KANOS INTERGRITY.

HAFIZU ISMAIL KOKI KAN said...

I WOULD LIKE TO EXPRESS MY FEELING ABOUT SHEKARAUS GOVT. MAKARYACI IS THAT HOW YOU ARE OPERATING SHARIA BY ARESTING INNOCENT PEOPLE LIKE IYANTAMA. I WATCHED TSINTSIYA MOVIE VERY EDUCATIVE,CULTURALLY ALRITE,ISLAMICALLY ACCEPTED BY MUSLIMS, IN BA A KALLI FIM DIN TSINTSIYA BA WANE FIM KAKE SO A KALLA?.SAHORAMIN GWAMNA.

garba haruna kano said...

MY NAME IS GARBA HARUNA FROM SARARI KANO STUDENT FROM B.U.K LAW DEPT.IYANTAMA SORRY FOR WHAT YOU HV GONE THROUGH,I WISH AM AGRADUATE AND HV MY OWN CHAMBER, I WILL HV ASIST YOU,BY THE WAY ALLAH YA SAKA MAKA KAYI HAKURI KAJI.

maimuna talash jiddah said...

mu jama ar nigeria mazauna kasar sa udiya muna bawa gwamnatin umar yar aduwa shawarar agaggauta nemawa froducer wanda yayi filmdin tsintsiya hakkinsa domin gwamnatin jihar kano ta cuceshi tazaunaddashi agidan yari har kwana biyar batare da wani laifiba muma munanan muna shirin yin zanga zanga anan saudiya. tunda shekarau bayason cigaban jihar kano.

hamdanu inda mina said...

NA kalla film tsints allah wannan film zai kawo hadin kai a nigeria domin kowane kabila yaji dadi da wannan film froducer mun gode maka
idan irin wannan film za aringayi to daga yazu na koma kallon filmdin hausa.

halima tudun wada zariya said...

Inayiwa Alhaji hamisu iyan tama jaje don gane da abin da yasameshi da akasa rabo ex na censos board kano yayi masa sharri aka tsareshi agidan kaso har kwana biyar wannan abu da akayi cin mutuncine ga duk ilhirin jama ar kano dubamin hanya.

maikano isa said...

menene laifin filmdin tsintsiya tunda zai kawo zaman lafiya akano kukkan wani kabila daya kalli filmdin tsitsiya zai gane cewar zaman lafiya yafi komai dadi arayuwa kabilun nigeria yakamata mu hada kanmu muzauna lafiya.

ummi bala said...

muma baza abarmu abayaba mu yan kanone mazauna legos iyayenmu hasawane gamu mukuma yarbawa amma hakan batasa mun kymaci hausawaba dunda sune aslinmu to iyantama munayi maka jaje kuma zakaga sakayya daga alla nan bada dadewaba tunda bakayi laifiba aka kulleka.

asamau bauchi said...

asama u bauchi malam shekarau kace kai malamine kuma kana shariar musulunci to kama iyantama dakayi shine shariar to kasani zaginka kawai akeyi anan bauhci don allah kagyara halinka.

malam uba hamza said...

ina jajantawa iyantama gameda kage da akaso ayimasa gameda film wanda america ta taimakawa kano state ta hannunsa iyantama kasani bakin ciki ake yimaka.

TANIMU AKAWU said...

INA KIRA GA KASAR AMERICA DATA DAINA BADA DUK WANI TALLAFI A KANO KUMA TA HANA DUKKAN SHUMA GABANNIN GWAMNATIN JIHAR KANO VISA ZUWA KASARTA SABO DA CIN ZARAFIN WADANDA AMERIKA TAKE HURDA DASU KAMAR IRINSU HAMISU IYANTAMA HARSAI GWAMNATIN KANO TASANAR DA KUSKURENTA DA FATAN AMERICA ZAKIYI HAKAN MUNGODE.

ISA BABBA MADOBI said...

IYANTAMA KAR KA AMINCE DA DUK WANI BAKI DAZA ABAKA DOMIN WANNAN KULLEWA DA AKAYIMAKA ZATA ZAMA ALKHAIRI KUMA MU MUTANEN ANPP NE NA MADOBI WALLAHI SAIMUN DAUKAR MAKA FANSA KABAMU LOKACI KADAN ISA BABBA SARKIN YAKI MADOBI.

bala sabo said...

daga mustafa ahmed dan agundi kano wannan abu da yafaru kwana bakwai baya akano yatada hankalin duk wani mai sana a akano domin annuna mana za aiya yiwa kowa sharri a kamaka adaure tunda an fara kama yan siyasa irinsu hamisu iyantama.

sadiya yarari said...

asalamu alaikum jama a nima nashiga jerin yan uwana yan kano ina kira ga amerika da ta hana duk wani jami in gwamnatin jihar kano shiga kasarta kuma ta daina bada taimakon da take bawa jihar kano domin ba a amfani dashi yanda yakamata su manyanne suke rabawa astakaninsu mu talakaw bamu ganin komai shikuma iyantama allah yasaka masa naga film din dayayi film din zai kawo fahimtar juna akano mungani mun gamsu.

talatu hotoro said...

iyantama in allah ya yarda kaine gwamna 20011 kayi hakuri da abinda yafaru sharrin siyasane

zainab idris said...

ada ina kyamar america amma yanzu america kizo mu zauna abamu ilimi da magungunan cututtukan zamani america ke uwace karki bari abamu wuya

mai dawaiya kano said...

iyantama mudai burinmu kadawo kai zamanka akano karka tafi kabarmu inbakanan za akara bamu wuya wallahi ana neman akoremu daga jaharmu ta haihuwa.

bayo ikara zariya said...

lambar girma da filmdin tsinstiya yasamu ai daman ya cancantane domin tunda aka fara film na hausa babu film da ya kai tsintsiya tsari da ilmantarwa filmdin ya isarda sako mungode iyan tama

maududi kabara said...

bana kallon finafinan hausa amma film din tsintsiya yadawo dani daga kallon filmdin indiya da wasu to bayan tsin tsiya sai wanne kuma maududi kabara kano

maryam cnn said...

NI AMATSAYINA NA YAR JARIDA NAJE WAJEN BADA AWARD DA AKAYI A ABUJA WANDA TSINTSIYA YASAMU ON SOCIAL ISSUES A NIGERIA KUMA NAYI SHARHI AKAN HAKAN TO SAI NAJI ANKAMA FRODUCER DIN IYANTAMA MAIMAKON GWAMNATIN KANO TABASHI ITAMA NATA AWARD DIN WANNAN AL AMARI BAIYI KYAUBA KUMA GWAMNATI TAFITO TABAWA IYAN TAMA HAKURI TUNDA WURI KAFIN ASAMU MATSALA.

kbiru soron dinki said...

NI JAMIIN GWAMNATIN KANONE KUMA NA KUSA DA GWAMNA MALAM IBRAHIM SHEKARAU ABINDA NASANI SHI GWAMNA BAISAN ANAYIN IRIN WADANNAN ABU BUWA BA NA KAME KAMEN MUTANE DA CIN ZARAFINSU WADANSU TSIRARIN MUTANENE SUKEYI BA TARE DA SANINSABA KUMA BASHI DA IKON YAYI MAGANA DOMIN SUSUKA DAURE MASA GINDI ABAYA ALLAH YAYIMANA MAGANINSU.

sani tudun wada said...

HARKAR FILM AKANO TA WAYARWA DA MUTANE KAI TA NUNA MUSU YADDA ZASUYIN ADDININSU KUMA TANUNA MAKA YADDA ZAKA GUJI ABIN KI TUN JAFIN YAZO GAREKA DAN HAKA IYAN TAMA 20011 KAINE KANO STATE GWAMNA IN ALLAH YA YARDA KA KAWARDA AZALUMAI KA WUCE KA GYARAMANA KANO AMMA KARKA BINCIKI SHEKARAU KA KYALESHI YA BIYA ALAHIRA .

safiya kaduna said...

dama ni nasan za akai ga haka domin akwai wani jami in gwamnati daya nemi hadin kaina naki yace zasubi duk hanyar da zasubi susa ahana wannan harka kuma ba akano kawaiba nigeria gaba daya to dan haka komai yafaru babu mamaki bazan fadi sunanshiba sai nan gaba amma shi yasania nima nasani.

fati lagos said...

idan an koreku daga kano ku yan film wallahi ku taho nan legos zamu baku duk abinda kukeso zaku fi jin dzdi fiye da kano

taye okubadejo said...

I WAS SHOCKED ABOUT WHAT HAS HAPPANED TO LAMIDO IYANTAMA A FEW DAYS A AGO ACTUALLY IS VERY EMBARASSING,TO ACCUSED A DECENT AND LAW ABIDIN PRODUCER LIKE IYANTAMA,WELL GOD DAY.
KANO PEOPLE YOU SHOULD TAKE NOTE SHEKARAU DONT WANT YOUR PROGRESS,BCS TSINTSIYA IS MADE TO PROMOTE KANOS INTERGRITY.

ibrahim flanar said...

yanzu shekarau kanaso kace bakasan rabo yasa ankama iyantamaba haba shekarau maiya sameka kai kacefa zaman lafiya kakeso wannan shine zaman lafiya kayi tunani tun wuri nagayama nine maibaka shawarar nandai bazan gajiba harsai ka yarda

baba bindawa said...

kanawa kun nuna kanku dama munce baku kaunar junanku kun musa to gashinan shekarau yasa akama danku jininku maison ci gabanku iyantama tunda baku sonshi yataho kastina mu munasonshi.

usaina gwambe said...

nakalli film din tsin tsiya kuma ya burgeni ni banga dalilinda da yasa akaki saidashi akano tunda film din kano akayiwa

labaran bauchi said...

ni dan kasuwar kaset ne ayanzu haka nasaida tsintsiya dayawa da muna shan wuya awjen saida kaset amma fitowar tsintsiya mastalar ta warware

sadiya abdu rano said...

ako baka da ilimi zaka gane sakon da stintsiya ya isar ga jama ar nigeria.

dan maliki adamawa said...

na godewa kasar amurika data bada damar aka shirya wannan film anigeria gashi film din dan kano akayishi amma muma ya ganardamu zaman lafiya da hadinka.

malam uba hamza madatai kano said...

JAMA A KARKU MANTA SHEKARUN BAYA ANKAMA WANI LIMAMIN JUMA A AKANO YANA LUWADI DA WANI YARO AMMA MAIMAKON A HUKUNTASHI SAI AKA KAISHI ABUJA YAZAMA MATAIMAKIN LIMAMIN BABBAN MASALLACIN TARAIYA ABUJA TO AMMA GASHI AN JUYA KAN YAN FILM DAN WATA TAYI BASTA ANCE DUK BASU DA KIRKI BA AYI ADALCIBA DAFATAN GWAMNA ZAI DUBA YA GYARA DA GAGGAWA. MALAM UBA HAMZA MADATAI KANO

FATI WOMEN LEDAR said...

aki cin buri anci dila ku yan film ku kuka zabi shekarau da hannunku gashinan yana yimuku sakaiya irin tasa nan gab kusan wanda zaku zaba kuma amma dai allah ya sawake muku wannan wahala.

zaharaddin kabo said...

ina mai mika jaje ga iyantama duk da bai sanniba amma abinda akayi masa zai iya kawo tashin hankali a kano don shima yanada magoya baya zahraddin kabo

Thomas Kent --New York said...

I write to show solidarity to Iyantama in his ordeal with Kano State government. As a writer and film producer I consider Mr. Iyantama's work in Tsintsiya an acclaimed literary contribution to the industry. I am at a loss why any government will fail to see the great contribution this producer is making to promote nation building through films.

Thomas
New York
USA

Peter Waterside--Manchester, UK said...

I am appealing to the Federal government of Nigeria, through the attorney general or chief justice of Nigeria to intervene in the case of Iyantama vs. Kano State government over censorship. Who is more supreme? State or Federal government? How is it possible for one to have Federal government approval and the state refuse to recognize that approval? This is confusion. There is need to clear the air. Is Kano State part of Nigeria or not?

Peter Waterside
Manchester
UK

Gang of 4 from Australia said...

We will continue to follow this case until justice is done and freedom of expression is guaranteed in kano State of Nigeria. To arrest a film producer for producing a film with dancing scenes is ridiculous enough, but to detain him in prison without bail is unacceptable.

Paula, Smith, Philip, Veronica
Australia

Kamat from Goa, India said...

As a someone who has acted in several Indian movies, I want to wish Iyantama the best in his endeavors. India is a very cultural society with very high morals. This not withstanding we tolerate dancing in our movies as long as they are done in a decent manner. I have today looked at the dancing scenes from Tsintsiya and did not see any obscene act or dancing choreography. I wonder what the Kano censors authorities are concerned about.

Kamat
Goa
India

Umar dan ghana from Toronto Canada said...

On behalf of the Hausa speaking communities from Ghana living in Canada, I want to say we love you Mr. Hamisu Lamido Iyantama. We are in support of your movies which we use to teach our children Hausa language and culture. Your movies are the best scripted and they teach lessons which we find useful for our children who are growing and living in a foreign country far away from our hausa community in Ghana. Please continue your work. if it is difficult to live in Kano please go to Ghana and help create jobs and open a film industry for us.

Omar dan Ghana
Toronto
Canada

Borje from Gothenburg Sweden said...

Just came across this site. Although i do not know the work of this film producer, I want to register my support for campaign against suppressing peoples human rights. Please let me know how my group can help.

Borje Halsten
Gothenburg
Sweden

Christopher Okafor from Brigade Quarters Kano said...

I was born in brigade quarters in Kano. My mother and father grew up in Kano and born of Igbo parents who immigrated to Kano to trade in used clothes and Soda soap. My grand parents are buried in Kano. I was very happy to see Iyantama's movie Tsintsiya when I was visiting my friend in Sokoto. I liked it because it teach unity and tolerance. In Kano my family have suffered very much from attack. Our building material shop was burnt down in one of such attack. My best friend is called Hamza a hausa fulani from Kano. I love Kano people very much as I see my self as a Kano indigene. I have 2 sisters and 1 brother. We only speak Hausa and english. We have no where to go, Kano is our home. When you see us you cannot tell if we are Hausa or Igbo. Infact my senior sister is married to a Hausa fulani from Kano. Tsintsiya should be made widely available. It promotes Kano and its values. I want to appeal to my fellow Kano citizens to please love us and accept us.

Christopher Okafor
Brigade
Kano

Ming Wu from Changsha China said...

People complain about human rights abuse in China. I wonder why they are not looking at what is happening in Country like Nigeria. This arrest and lock up of producer because of dancing in movie is crazy and must condem seriously. In China we no arrest film producer for dancing. China is free country. Kano must be free country. i support producer.

Ming Wu
Changsha
China

iyantamas response said...

Naji an fito da kai Allah ya kiyaye ka.
daga ABBAS HADEJIA
-08087866248

Salamu Alaikum
da fatan kana cikin koshin lafiya Allah ya saka maka.
nazo ban same ba.
daga HASSAN TALLE KWANKWASO
-0808027371030

Salam yaya wannan lamari?
Allah ya taimake ka ka ga bayansu
Allah ya kare ka daga dukkan sharri
AMINU MIRROR
-08033751168

Salam
Naji abinda ya faru.
Allah yasa kaffarace kuma ya shiga
tsakanin mu da makiya. Award da ka
samu kuma Allah ya kara basira amin.
NASIRU B MAHMUD
08065545000

Salam
Baba yaya gida yaya aiki?
na bugo baka kusa, ubangiji
Allah ya kiyaye gaba ya tsareka
nagode
daga SALISU dan gidan Hajia yar birni
08035873690

Babana Ni,iyalina da maaikatana
muna bakin cikin abinda ya sameka
muna adua Allah ya saka maka da alheri
kuma ya zama Sanadiyar arzikin ka ya kara maka
lafiya tare da iyalinka.Allah ya kara daukaka
wannan sana'a tamu. kada ka karaya, aci gaba
da neman yanci Allah zai zama gatan mu.
A H INDABAWA
08054448268

A gaskiya gwamnatin jihar kano mun gano ba
taimakon yan fim din hausa take so ba. ban da
zalinci da rashin imani da rashin tausayi
me yakai a kama Mal hamisu iyan tama? da yayi me?
da ya hana me? kowa yaga Tsintsiya ya san babu
batsa a ciki. kuma ba tsiraici a ciki kuma ba anyi shi
a kano ba.........mhnn .....mts.. Allah ya isar mana
ga azzaluman shugabanni kuma mu muna a bayanka
kuma kayi hakuri inna llaha maassabirin. kuma
kullu shai in lahu adhun.
dagaTIJJANI IBRAHIM ZURMI
jihar Zamfara 08089167246


Truth always prevails in whatever situation
may Allah pay you in a better way for what
was done to you. all your path shall be filled
with success INSHA ALLAH....
have a happy juma'at
ALI NUHU
08064861945


Assalamu Alaikum
Iyan tama multimedia na kalli
fim din tsintsiya hakika kun cancanci yabo
ga dukkan al ummar kasarnan da gwamnati
ina yi muku fatan alheri.
wassalam
ALH NURA
No 2 kerana Bukuru
jos plateau State
08024774093

Assalamu Alaikum
da fatan alheri ka tashi lafiya?
bayan haka ina yi mana jajen
abinda Gwamnatin azzalumai tayi
mana Allah ya saka mana.kasan
kuma wannan abinda shekarau
yayi mana zai kara mana daukaka
da izinin Allah.domin muna yin yaki da
zalinci. haka Allah zai saka mana
ka huta lafiya
daga TASI'U KAURA GOJE.
08084941700

Be proud of your crime it is a crime of
being honest with your profession. if you are
a government criminal you could have been a title
holder today due i am not in kano but my spirit is with
you.
GWAMNA AUDU KADUNA
08034643711

Assalamu Alaikum
Chairman naga Tsintsiya gaskiya yayi
matukar kyau da ma'ana sosai. tare da
wani friend dina daniel muka ganshi
shi kansa the movie fully appreciated him
naji ance ALH DAN KWANO yana asibiti
in nazo zan je in duba shi
SANI ABUJA
08038005500

Naga Tsintsiya yayi kyau sai mun ga
wani
08023065192

Assalamu Alaikum
HAMISU LAMIDO IYANTAMA
Allah ya saka maka da alheri
ni student ne a A B U ZARIA.
ni mai sha'awar fina finaka ne a kowane
lokaci na kalli fim din tsintsiya tareda
abokan karatuna inyamurai da yarabawa
munji dadi sosai domin kuwa fim din yayi
ma'ana. sako daga
SADIK MOHAMMED, ADEBAYO,da EMEKA.
dalibai daga A B U Zaria.
08022324932.

HAMISU LAMIDO barka da fama yaya aiki?
yanzu ma kai muke kallo
daga SANI CHADI HADEJIA
08026268127


Gaskiya naji dadin kallon fim din
tsintsiya Allah ya kara maka basira amin
Kuma ina fata films naka na da zasu dawo CD
bukatauwar mu
daga LUBABATU A TUKUR
GTC Malali Kaduna.
08026268127

the end will not come until the
beginning has com to pass.
Allah ya saka maka abinda akayi maka
kuma ya kawo karshen zalinci.
YUSUF ALHAJI
+009885676008200


A matsayina na mai kallo da sauraro
ina yi maka adua ALLAH yasa ka daukaka
a duniya da lahira sakamakon fadakarwar da kakeyi
ga alumma mu baza mu manta da wannan
gwamnati ba akan manufar ta ta son rai domin
wadanda basu gane ba ma sun fahimta.ALLAH
ZAI SAKA MANA.
daga SANI NEWA MEN JOGANA.
07038894738


Assalamu Alaikum
bayan gaisuwa irin ta addinin musulunci
Don Allah ya mai girma gwamna ALH LAMIDO
kai bafullace ne ake kiran ka da haka? a gaskiya
gwamnan da ka fito a cikin fim din Tsintsiya
ba karamin dacewa ALLAH ya sa ya zama
Gaske.
08082155358

Salam
hakika duk fim din da
kamfanin IYANTAMA YAYI
dole ya fadakar kuma ya nishadantar saboda
haka muna yabawa..
08022460900

Sir Congratulations 4 d new film (Tsintsiya)
its an interesting message more greese to your
elbow.
08023309992

Mutanen Jos mun yaba da film din
Tsintsiya dama Multimedia ta ciri tuta
a fagen harkar film. yayi kyau.
08067019110

Salamu Alaikum mai girma HAMISU LAMIDO
Don Allah ka maimaita mana ire iren fim dinka
kamar sa'adatu sa'ar mata,Gashin kuma, Halin girma
da Kilu ta ja Bau. don Allah ka sake yin kamanninsu
domin mun gamsu da fina finan ka musamman Gashin kuma
da Tsintsiya.
ALLAH ya taimake mu Amin. ka huta lafiya
daga UMAR HASSAN GOMBE STATE
08086204435

I love that film tsintsiya
is the best film my name is
JAMILA From Yola
Good day HAMISU LAMIDO.
08088483045

Assalamu Alaikum
Don Allah ina zan sami wannan fim
Tsintsiya da HAKIKA a nan kaduna?
08033585813


Daga USMAN SAIDU POTISKUM
Zuwa ga HAMISU LAMIDO ITMM,
Assalamu Alaikum nayi murna da farin ciki
da ganin wannan sako sako da ka bamu mai suna
Tsintsiya, Allah ya kara ma Basira amin.
shin wannan fim an yi shi ne da harshen turanci
sannan aka fassara shi?
08032411211

Assalam
Ina yi ma ALH HAMISU IYANTAMA Barka
yaushe zaka saki fim din HAKIKA?
Daga ABUBAKAR YUSEEF LABARAN
panbeguwa.
08082077286

Ina yiwa MAL HAMISU fatan alheri
Munga fim din Tsintsiya yayi kyau.
Daga ABUBAKAR F. P. HOTEL LAGOS
08023209035


Daga Kano
Dan Allah ku gayawa HAMISU IYANTAMA mai zai
hana su fito gidajen Radiyo a kano su kare kansu
domin jama'a fa ba kowane ya fahimci abinda yake
faruwa ba.
08085540049

Assalam
Tsintsiya fim ne da zai taimaka wajen yaukaka hadin kan yan Nijeriya
tareda dawo da martabar jahar kano da ta yan fim idan suka hada
kansu kamar Tsintsiyar.
ALIYU UMAR D/ME
08085203189

Assalam
Hakika fila filai irn na su LAMIDO
suna gamsarwa pls ku bawa Kano state government
goyon baya fim din ka na zagadada ya fito a CD.
MOHAMMED SANI KHAMIS
S/GARI Sarkin fawa NIGER STATE
08027926511


Assalam Alaikum
Daga Mujahid GIFTED Panbeguwa
naga fim din Tsintsiya hakika yayi
saboda haka ku rinka yin fim irin wannan
to ba wanda zai zagi yan fim
07085743407

Ina miko gaisuwa. na sami labarin
fim din Tsintsiya duk da ban kalla ba
nayi farin ciki sosai Allah ya kara muku basirar
yin fina finai masu fadakarwa.
daga YAKUBU A MAGAJI jihar ZAMFARA
08083546721

Assalamu Alaikum
Fim din hausa tana kara yada luggar hausa
don ba saboda hausawa kadai ake fim din hausa ba
wanda ke son yada aladun hausawa sai yayi fim
ya nuna wa duniya ya bar soke soke
Ni ne naku MIKO KADUNA
08023308629

Da farko dai suna na JAMIL dake Makarfi
road Rigasa KADUNA Allah ya taimaki IYANTAMA
ya kare shi daga mahassada ya raba shi da mahassada
ya bashi lafiya.
07084035997

HAMISU IYAN TAMA
kana da kokari da basira ku cigaba da
biyayya ga gwamnatin malam ibrahim
shekarau ALLAH YANA TARE DA MAI GASKIYA
FARUK UMAR ZARIA
08082558394

IYAN TAMA
Allah ya kara maka basira kuma fim
din Tsintsiya ya burgeni
daga ALH SHITU HARUNA MAMA
ZARIA CITY
08027190428

Assalamu Alaikum
daga MIKAILU KYAUTA
INA kira ga yan fim da su kalli Tsintsiya
suyi koyi dashi
07028674581

NI dai ina shawartar yan fim dasu sasanta da gwamnatin
jihar kano don ina ganin akwai rashin adalci ace an hana
mutum sana'arsa. iyaka dai ayi gyara.
08038891315

Salam
tambaya ta shine wai shin dole ne sai kunyi
fim a kano kuje wasu gurare mana
ina son kallon films din ka don suna da
ma'ana daga UMMI ZARIA
07028732005

Assalam
me yasa ba'a sayar da wannan fim
a kano?
ABUBAKAR
08024043793

Ina gaida Iyantama
Muna jin dadin fim dinka ka ci gaba
da irin yadda kake gabatar da fim din ka
Allah ya taimaka maka amin.
daga SUNUSI MALUMMA KAURA ZAMFARA
08089142427

iNA GAIDA IYANTAMA
NAGA FIM DIN TSINTSIYA YAYI
KYAU MATUKA ABINDA AKAYI MA
ALLAH YA SAKA MAKA.SANNAN MUNAYI
MAKA BARKA DA DAWOWA HARKAR SHIRIN FIM
DAGA RABIU LAGOS
08035788242


A gaskiya muna farin cikin dawowar HAMISU IYANTAMA
Wannan harka. daga SALISU SULTAN Kamfanin shirya fina finai
na A S T PRODUCTION BAUCHI.
08026795760.

Naga fim din tsintsiya yayi kyau
ina maka fatan alheri
daga RUKAYYA IBRAHIM JEGA
KEBBI STATE
08084132026


Ina gaida HAMISU IYANTAMA
KUMA idan fim irin wanda yakeyi ne
muna goyon baya don baya kauce hanya
IYA DALA FM REDIYO HADEJIA
08024472338

Ni dai ma'aboci kallon fina finai ne
amma Allah yasa min kaunar ALH HAMISU IYANTAMA
a zuciya ta saboda irin basirar da Allah yayi masa akan
fina finan hausa
DAGA ALH HARUNA B B Y TARMASUWA GAMAWA LG
BAUCHI STATE.
08024047629

Alh HAMISU IYANTAMA
don Allah kayi mana wani fim din mai kama da
Tsintsiya ALLAH YASA MU DACE
daga SALISU WAWU Ashaka Cement
A huta lafiya
08085859925

IYAN TAMA GASKIYA DA ZA A SAMI
IRIN KA DA YAWA A HARKAR FIM DIN HAUSA
DA YANZU SAI DAI A KWATANTA KU DA KASAR
INDIYA.
dag YAHAYA ABUBAKAR KARFI MALUMFASHI
08022273620.


Munji dadin fim din Tsintsiya sosai sosai
ALLAH ya kara basira daga
HADIZA UMAR MUSAWA KATSINA
08028631980.


Assalau Alaikum
Ina yiwa Iyantama fatan alheri naga fim din
Tsintsiya da fatan zaka ci gaba da irin wannan fim
daga IBRAHIM 2 EFFECT KAKURI
07034565243

PLS NOTE; said...

CHECK VERY WELL UNDER IYANTAMAS RESPONSE COMMENT NO. 53 CONTAINED 53 TEXT MESSGS,COMMENTS AND RESPONSES FROM VARIOUS PEOPLE.ALL RCVD THROUTH TEXT MESSGS.

hadiza ado said...

ni ina kira ga gwamnatin yar aduwa da ta gaggauta tabbatar da hakkin dan adam a kano badan komaiba sai dan su masu rike da gwamnatin sun karya alkawarin da sukayiwa jama a sukuma masu sana ar film na kano su shiga masallatai na cikin gari suyi ta gayawa uban giji domin anza luncesu

abdu tela said...

ni hakika na kalli filmdin tsintsiya amma banga wani laifiba aciki maiyasa gwamnan kano baiso asdashi a kano abani amsa abdu tela birged

dan baba said...

iyantama ka cancanci ayaba maka

shamsu madobi said...

ashe malam nura arzai barawone duba jaridu

masu kaunar kano said...

to shekarau kasa ansake kama iyantama to dakai da rabo ku saurari naku kamun daga kungiyar masu kishin kano dasan zaman lafiya

dan kano said...

karshen azzalumai na kaono yazo adan sawrara agani tunda babu aiki sai zaluntar bayin allah irin su iyantama da marasa galihu zasu gane kurensu nan kusa

kabiru leda said...

iyan tama kayi hakuri dau kakarka tazo kaima zaka rama akan shekarau

fourth aly said...

Loved your site, Lee! Thanks for sharing Kami menyediakan berbagai macam obat seperti Obat kondiloma , Kencing Nanah , Wasir , Sipilis , Herpes , Diabetes

Illuminati Loans said...

GREAT ILLUMINATI TEMPLE Of RICHES AND POWER,
JOIN ILLUMINATI CALL or whatsapp ( +2347016771691 ) call +2348165417087 OR email__ illuminatirichmaster@gmail.com
Are you a business man or woman, political, musician, student,
the you want to be rich, famous, powerful in life, join the Illuminati brotherhood cult today and get instant rich sum of. 1 million dollars
in a week, and a free home. any where you choose to live in this world and also get 10,000,000 U.S dollars monthly as a salary…
visit current illuminati website to know more on. https://mymakeriches.blogspot.com.ng/

BENEFITS GIVEN TO NEW MEMBERS WHO JOIN ILLUMINATI.

1. A Cash Reward of USD $500,000 USD
2. A New Sleek Dream CAR valued at USD $300,000 USD
3.A Dream House bought in the country of your own choice
4. One Month holiday (fully paid) to your dream tourist destination.
5.One year Golf Membership package
6.A V.I.P treatment in all Airports in the World
7.A total Lifestyle change
8.Access to Bohemian Grove
9.Monthly payment of $1,000,000 USD into your bank account every month as a member
10.One Month booked Appointment with Top 5 world Leaders and Top 5 Celebrities in the World.
If you are interested call the agent now ( +2348165417087 ) OR (illuminatirichmaster@gmail.com) for immediately initiation.

Mr Andrew said...

WELCOME TO ILLUMINATI,; the Club of the Rich and Famous; is the world oldest and largest fraternity made up of 3 Millions Members.We are one Family under one father who is the Supreme Being. In Illuminati we believe that we were born in paradise and no member should struggle in this world. Hence all our new members are given Money Rewards once they join in order to upgrade their lifestyle.; interested viewers should contact us; on..(ymcmbworldmoney@outlook.com) (ymcmbworldmoney@gmail.com )or call Mr Andrew fore more info..+2349035553397

Our Mandate

This website is dedicated to shedding light on the unjust imprisonment of one of Nigeria's most beloved Hausa movie producers: Iyan Tama.

He was imprisoned for allegedly disregarding censorship laws imposed by the Kano Censorship Board on the Hausa movie industry.

His ground breaking movie, Tsintsiya, has in fact been approved at the federal level and is hailed by critics as an important landmark in the development of social peace in Nigeria.

Funded partially by the U.S. Embassy in Nigeria as part of an anti-violence and cultural tolerance campaign, Tsintsiya is a modern day Nigerian adaptation of the movie West Side Story.

Contact your local politicians, Nigerian embassies and media outlets to express your support for Iyan Tama and cultural peace and acceptance in Nigeria.